News
Gwamnatin Saudiyya za ta kafa wata sabuwar cibiyar addini wacce za ta hana masu tsattsauran ra'ayin Musulunci da kuma 'yan ta'adda jirkita wasu Hadisai domin aikata danyen aiki.
5 Satumba 2023 Manchester City za ta fuskanci Club Leon ko kuma Urawa Reds a Club World Cup. City ta samu gurbin shiga gasar a karon farko, bayan da ta lashe Champions League na kakar 2022-23.
Ana dai tunanin cewa shekarun Biden ba za su hana a zaɓe shi ba, sannan wasu kuma na cewa ya kamata a samu sabon jini a yaƙin neman zaɓe ta hanyar ɗaukar Misis Harris mai shekara 59.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results