Da alama ƴan Najeriya sun shiga ruɗu dangane da rashin sanin abin da zai faru da su daga ranar 1 ga watan Janairun 2026 lokacin da sabuwar dokar haraji ta ƙasar za ta fara aiki. Matakin farko na ...
A Najeriya 'yan ƙasar da dama na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan ƙorafin da majalisar wakilan ƙasar ta yi kan rashin nuna daidaito dangane da lambobin yabon da aka bai wa shugabanta da na ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results